A fahimta ta ya kamata Adam A. Zango ya tuntubi lauyoyinsa domin shirya yadda zai maka tashar BBC a kotu bisa ga chanza ma’anar abun da ya wallafa a shafinsa na Instagram da kuma bata suna da kokarin haddasa husuma tsakaninsa da mutane gami da sab’a aikin jarida.
Ina fata jarumin zai karbi shawarata domin kuwa zura idon ba shi da wani amfani.
Ra’ayin mujallar Tauraruwa
Title :
Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
Description : A fahimta ta ya kamata Adam A. Zango ya tuntubi lauyoyinsa domin shirya yadda zai maka tashar BBC a kotu bisa ga chanza ma’anar abun da ya w...
Rating :
5