Wasu mahara da ake zargin makiyaya ne sun kai wani mummunan hari a kauyen Godogodo da ke karamar hukumar Jama'a a jihar Kaduna inda suka kashe akalla mutane 20 tare da kona gidaje masu yawa.
Da yake tabbatar da al'amarin Gwamnan jihar, Malam Nasir El Rufa'i ya bayyana harin a matsayin na rashin tausayi inda ya roki al'ummar yankin kan su kwantar da hankularsu kasancewa gwamnati za ta yi amfani da ikonta wajen zakulo wadanda suka aikata laifin.
Title :
Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
Description : Wasu mahara da ake zargin makiyaya ne sun kai wani mummunan hari a kauyen Godogodo da ke karamar hukumar Jama'a a jihar Kaduna inda suk...
Rating :
5