Rahotanni daga jihar Katsina sun nuna cewa, Katsinawa sun cika alkawarin da suka dauka na cewa, matukar mawaki Dauda Kahutu Rarara ya shiga jihar sai sun lakada masa duka, sakamakon wakar nan da ya yi wa tsohon Gwamnan jihar Ibrahim Shehu Shema mai taken Burgu ya Gudu....
Title :
Wakar Batanci Ga Shema Na Neman Jefa Rarara Cikin Matsala A Jihar Katsina
Description : Rahotanni daga jihar Katsina sun nuna cewa, Katsinawa sun cika alkawarin da suka dauka na cewa, matukar mawaki Dauda Kahutu Rarara ya shiga...
Rating :
5