Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar 'Yan Uwa 'Yan Tijaniyya Ta Nijeriya
Da yake jawabi a wajen taron amincewa da zabensa a matsayin shugaban kungiyar mai suna Jamiyyatu Ansariddeen Attijaniyya Nigeria, Sarki Sunusi ya nuna farin cikin sa da wannan ragamar da aka damka mass.
.
Sarki Sunusi ya ci gaba da cewar "Na yi farin cikin zama shugaban kungiyar da kaka na ya yi aiki tukuru wajen jaddadata"
Title :
Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyya Ta Nijeriya
Description : Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar 'Yan Uwa 'Yan Tijaniyya Ta Nijeriya Da yake jawabi a wajen taron amincewa da zabensa a matsay...
Rating :
5