A Najeriya dai an farata- saura mu tsira iddo mu kalli yadda wannan zata kasance. A makon nan ne El Rufai ya zartar da doka wadda ta harumta kungiyar IMN ta yan shi’a dakke karkashin Zakzaky a jiya kuma ya bayar da sanarwar cewa a kama jami’in yada labarai na kungiyar tau a yau an Kama wassu ya kungiyar da suka fito zanga zanga ta lumana.
Duk da cewar bassu tayar da hankali ba yan sandan bassu daka kafa ba, a bisa dokar za’a iyya daure duk wanda yacce shi dan kungiyar ne har tsohon shekaru 7.
Ga dai hotunan:
Title :
Photos:Yan Sanda A Kaduna Sun Kama Yan Shi’a Dakke Zanga Zangar Lumana
Description : A Najeriya dai an farata- saura mu tsira iddo mu kalli yadda wannan zata kasance. A makon nan ne El Rufai ya zartar da doka wadda ta harumta...
Rating :
5