'yar Shugaban kasa Najeriya Zahra Buhari wanda ita ne jakadan ACE CHARITY ta ziyarci kauyen Guzape da ke Abuja yadan ta tallafawa wa talakawa da Marayu da abinci, magunguna, kayan sawa da kudi..
ga Hotunan da wajen
Title :
Photos: Yanda Zahra Buhari Tayi Bukin Murna Cikar Najeriya Shekaru 56
Description : 'yar Shugaban kasa Najeriya Zahra Buhari wanda ita ne jakadan ACE CHARITY ta ziyarci kauyen Guzape da ke Abuja yadan ta tallafawa w...
Rating :
5