Kyaftin Shahnaz Laghari, 'yar kasar Pakistan, wadda ita ce mace direbar jirgin sama ta farko da ta soma amfani da nikabi a yayin tukin jirgin sama wanda hakan ya sa ta shiga kundin tarihin duniya.
Baya ga haka matar tana da wata gidauniya dake tallafawa mata, imda ta budw makarantu daban-daban domin bada ilni kyauta da kuma cibiyoyin koyon dinki.
Rufe fuska ko kai, ba wai rufe kwakwalwa bane, don haka matan musulmi su dage wajen neman ilmin addini da kuma na zamani, a cewarta.
Title :
Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
Description : Kyaftin Shahnaz Laghari, 'yar kasar Pakistan, wadda ita ce mace direbar jirgin sama ta farko da ta soma amfani da nikabi a yayin tukin ...
Rating :
5