Wasu daga cikin fararen hula kenan a kasar Iraki suna kokarin komawa kauyensu da aka 'yantar daga hannun 'yan ta'addan Takfir na Da'esh a kudancin garin Mosul na kasar Iraki. A wani labarin kuma A Gabashin Mosul ma an fatattaki 'yan Ta'addan. Sannan a yau an yi taho mu gama da 'Yan Ta'addan ne a Arewacin garin Mosul.
Rahotanni sun nuna cewa; Sojojin kasar Iraki na kara kaimi da runduna domin ganin kawo karshen 'yan ta'addan musamman a wannan yanki da suka addabi al'umma da kashe-kashe na ba gaira ba dalili.
Rariya
Title :
Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Kasar Iraki
Description : Wasu daga cikin fararen hula kenan a kasar Iraki suna kokarin komawa kauyensu da aka 'yantar daga hannun 'yan ta'addan Takfir na...
Rating :
5