*Ya Kuma Yi Wa Manema Labarai Jawabi Kan Sako 'Yan Matan Chibok Guda 21 Kafin Jirginsa Ya Shilla
Nan hotunan shugaba Buhari ne tare da gwamnan Borno, Kashim Shettima da na jihar Imo, Rochas Okorochas a filin jirgi kafin tashinsa.
Title :
Photos: Shugaba Buhari Ya Nufi Kasar Jamus
Description : *Ya Kuma Yi Wa Manema Labarai Jawabi Kan Sako 'Yan Matan Chibok Guda 21 Kafin Jirginsa Ya Shilla Nan hotunan shugaba Buhari ne tare da...
Rating :
5