shin menene laifin da yar Shugaban kasa Najeriya Zahra Buhari ta saka dankunnen dubu dari biyu...
wata mai suna Laraba ta bayyana a shifin ta Twitter cewa Dankunnen da Zahra Buhari ta saka wani dan kune mai suna Dior wanda ake sayar dashi akan Fam dari uku da sittin (£360)
ga Hotunan Dankunnen daga kasa
Title :
Photos: Shin Laifi Ne Dan Zahra Buhari Ta Saka Dankunnen Dubu Dari Biyu?
Description : shin menene laifin da yar Shugaban kasa Najeriya Zahra Buhari ta saka dankunnen dubu dari biyu... wata mai suna Laraba ta bayyana a shifin ...
Rating :
5