A yau ne, Talata, 4 ga watan Oktoba shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Chief John Odigie-Oyegun ya kawo ma shugaba Muhammau Buhari ziyara fadar shugaban kasa da ke Aso Villa a Abuja.
Ana sa ran cewa ganawar da suke yi bai wuce akan rigiman da ke faruwa a cikin jam’iyyar tun lokacin da babban jigon jam’iyyar Bola Tinubu ya nemi Chief John Odigie-Oyegunyayi murabus daga matsayinsa na shugaba domin kokarin kunyata jam’iyyar.
Title :
Photos: Photos Buhari Ya Gana Da Oyegun
Description : A yau ne, Talata, 4 ga watan Oktoba shugaban jam’iyyar APC ta kasa, Chief John Odigie-Oyegun ya kawo ma shugaba Muhammau Buhari ziyara fadar...
Rating :
5