Tsohon Shugaban Kasa, Cif Olusegun Obasanjo a dazu da rana, ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a fadar Shugaban Kasa ta Aso Rock Villa, Abuja.
Shugaba Buhari da Cif Obasanjo sun yi wata ganawar sirri yayin ziyarar, inda bayan kammala ganawar Shugaba Buhari ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa a kodayaushe yana farin ciki idan tsohon Shugaban Kasar ziyarce shi, saboda irin Tattaunawar da suke yi kan hanyoyin da za a ciyar da Nigeria gaba.
Title :
Photos: Obasanjo Ya Ziyarci Shugaba Buhari
Description : Tsohon Shugaban Kasa, Cif Olusegun Obasanjo a dazu da rana, ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a fadar Shugaban Kasa ta Aso Rock Villa, Ab...
Rating :
5