Jarumi kannywood Nura Hussain ya bi sahun mutane ma Su karamci da Su Ka bi sahun kiran a hukunta rahama sadau bisa makarkashiyarta ga mutuncin kannywood.Sabuwar badakalar bidiyon jarumar fina finai Rahama Sadau da mawaki Classiq da aka fitar da ya nuna jarumar ta na rungume rungume da shafe shafe da classiq din abun takaici ne, abun kunya kuma bai zo da mamaki ba. Nura Hussaain ya nuna hakan ne a shafin sa na instagram.manyan ya kannywood kaman su Haleefa Abubakar tare da Nazir Dan Hajiya suma sun nuna goyon bayan da a hukunta ta
Ga Video wakar classiq tare da Rahma Sadau daga kasa
Title :
Photos: Nura Hussain Yayi Kira Da A Hukunta Rahma Sadau
Description : Jarumi kannywood Nura Hussain ya bi sahun mutane ma Su karamci da Su Ka bi sahun kiran a hukunta rahama sadau bisa makarkashiyarta ga mut...
Rating :
5