A wani bangare na cigaba da gudanar da ziyarar da yake yi a Nijeriya, babban limamin masallacin birnin Madina Sheikh Abdulmuhsin Al-Qasim ya ziyarci fadar mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar lll da mai girma Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal.
Bayan ya kammala ziyarar jihar Sakkwato, babban limamin ya kuma zarce zuwa babban birnin tarayya Abuja, inda ya gana wasu manyan mashahuran malamai na kasar nan, da suka hada da shugaban kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa'ikamatus Sunnah ta kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau.
Title :
Photos: Limamin Madina Ya Ziyarci Sarkin Musulmi Da Shugaban JIBWIS
Description : A wani bangare na cigaba da gudanar da ziyarar da yake yi a Nijeriya, babban limamin masallacin birnin Madina Sheikh Abdulmuhsin Al-Qasim y...
Rating :
5