Majid Michel babban jarumi ne a Nollywood, da kuma ba da dadewa ba an nuna shi yana wa’azi a coci mai suna Zoe Sanctuary
Majid Michel babban jarumine a Nollywood da Ghollywood, ya yi fice a wasanni 4 da yayi, kamar Being Mr Elliott da 30 days in Athlanta, kuma ya taba fitowa a matsayin fasto a wani shiri St. Michael, kamar shi be dalilin yanke shawarar zama fasto da gaske.
Ranar 4 ga watan Oktoba, anga jarumin naga Ghana yana wa’azi a coci, Peace fm ta rohoto cewa Abokin jarumin wanda ya ci kyaututtuka da dama Thomoty Bentrum, yayin da suka dauke kannun labarai.
Hoton ya nuna cewa Majid ya dora akan mambobin cocin a taron dan yi masu addu’a. Kalli hotuna
Naij Hausa
Title :
Photos: Jarumi Nollywood Majid Michel Ya Dawo Fasto
Description : Majid Michel babban jarumi ne a Nollywood, da kuma ba da dadewa ba an nuna shi yana wa’azi a coci mai suna Zoe Sanctuary Majid Michel babba...
Rating :
5