Kungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers ta lashe gasar Firimiyar Nijeriya bayan ta doke kungiyar kwallon kafa na El-kanami a Enugu. a yammaci jiya, ita dai kullub din ta kai sawon shekara 32 ta nima ta ci gasar. kuma ta samu kyautan miliyan 40 sakamako nasara
Ga Yadda Kungiyoyin Suka Kare
1 Enugu Rangers 36. 63. 16
2 Rivers United 36. 60. 9
3 Wikki Tourists 36. 57. 17
4 Ifeanyi Ubah FC 36. 56. 4
5 Lobi Stars 36 55 6
6 Sunshine Stars 36 53 7
7 Kano Pillars 36 52 7
8 El Kanemi Warriors 36 51 -5
9 Enyimba 36 50 -1
10 Nasarawa United 36 50 -2
11 Niger Tornadoes 36 49 -2
12 Plateau United 36 49 -3
13 Abia Warriors 36 48 -4
14 Akwa United 36 47 -1
15 Shooting Stars 36 47 -7
16 MFM FC 36 45 -4
17 Warri Wolves 36 45 -9
18 Heartland 36 44 -5
19 Ikorodu United 36 32 -23
20 Giwa FC 0 0 0
Title :
Photos: Enugu Rangers Ta Lashe Gasar Firimiyar Najeriya
Description : Kungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers ta lashe gasar Firimiyar Nijeriya bayan ta doke kungiyar kwallon kafa na El-kanami a Enugu. a yammaci...
Rating :
5