Atiku Na Motsa Jiki Domin Komawa Arsenal
"Ina motsa jiki dan kara samun lafiya da kuzari, dan kammala komawa Arsenal a watan Janairu", kamar yadda tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana a shafinsa na facebook.
Title :
Photos: Atiku A Wajen Motsa Jiki
Description : Atiku Na Motsa Jiki Domin Komawa Arsenal "Ina motsa jiki dan kara samun lafiya da kuzari, dan kammala komawa Arsenal a watan Janairu...
Rating :
5