Uwargidan Shugaban Kasa, Hajiya A'isha Buhari Kenan A Birnin Brussels A Safiyar Yau Laraba Inda Za Ta Halarci Taron Zaman Lafiya. Uwargidan Ministan Harkokin Cikin Gida, Hadiza Dambazau Ce Ta Yi Mata Rakiya.
Photocredit Rariya
Title :
Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
Description : Uwargidan Shugaban Kasa, Hajiya A'isha Buhari Kenan A Birnin Brussels A Safiyar Yau Laraba Inda Za Ta Halarci Taron Zaman Lafiya. Uwarg...
Rating :
5