Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya wacce aka kora daga Kannywood, Rahama Sadau, ta ce dai ta ce ta ji matukar dadin gayyatar da mawakin nan na Amurka, Akon da wani mai shirya fina-finai na Amurkan suka yi mata.
A kwanakin baya ne Kannywood ta kori Rahama Sadau saboda an nuno ta, ta rungumi mawaki Classiq a wata waka da mawakin ya fitar.
Mutane da yawa sun yi ta mayar da martani daban-daban game da wakar da kuma korarta da aka yi.
Amma yanzu a shafinta na Tweeter, Rahama Sadau ta ce ta ji dadi sosai bisa gayyatar da Jeta Amata da Akon suka yi mata domin ta halarci wurin da suke hada sabon fim dinsu na Hollywooddadin.
bbc
Title :
Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
Description : Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya wacce aka kora daga Kannywood, Rahama Sadau, ta ce dai ta ce ta ji matukar dadin gayyatar da ...
Rating :
5