shahararren jarumi Kannywood Adam A Zango ya dakatar da kansa a fitowa a film din Kannywood, shidai jarumin ya bayyana haka ne a shafin sa na instagram..
ga magana sa daga nan kasa
@adam_a_zango - SPECIAL ANNOUNCEMENT
Salamu Alaikuma Warahamatullahi ta'ala wa barakatuhu. Ni Adam A. Zango zanyi amfani da wannan damar don baiwa masoya kallon fina finaina, producers, directors, actors, and the entire crew of kannywood. hakuri akan na dakatar da yin film. zan tsaya iya waka don in sami sauki da kwanciyar hankali.
kuma ina baiwa yan boko hakuri akan abinda @bbchausa sukace na fada game da masu degree agafarceni. GOD BLESS ISLAM,GOD BLESS NIGERIA, GOD BLESS KANNYWOOD. THANK YOU - #regrann
Title :
Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Adam A Zango
Description : shahararren jarumi Kannywood Adam A Zango ya dakatar da kansa a fitowa a film din Kannywood, shidai jarumin ya bayyana haka ne a shafin sa n...
Rating :
5