Rahotanni sun nuna cewa mabiya Shi'a guda biyu sun rasa ransu a yau Asabar a yayin da wasu matasa suka kaiwa musu farmaki a lokacin da suke kokarin sake gina makarantarsu da aka rusa a unguwar Tudun Wada, Kaduna wanda tun farko dama wasu matasa ne suka rusa a ranar Larabar da ta gabata.
Title :
Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jihar Kaduna
Description : Rahotanni sun nuna cewa mabiya Shi'a guda biyu sun rasa ransu a yau Asabar a yayin da wasu matasa suka kaiwa musu farmaki a lokacin da ...
Rating :
5