Shahararren mawaki Saeed Nagudu yayi martani akan cece-kuce da akeyi na korar Rahma Sadau da akayi a Kannywood. ya bayyana haka ne a shafin sa na Instagram. ga bayanni sa nan kasa
''Namiji zai yi laifi ya sheke ayarsa ba wanda zai ce komai. Amma daga mace tayi dan kuskure sai a sata gaba. Gaskiya ya kamata mu rika adalci....? Ai ko a musulince idan mutum yayi lefi nasiha ake mishi ba korar shi ake a cikin addinin Ba... Aiki da ilimi shi ke Kai duk wata alumma ga nasara ba munafurci ko nuna bakin ciki da hassada karara ba Ina mamakin Yanda ake takewa mata hakkinsu.... Lefi tudu iji hausawa ... ..mainene ribar haka San zuciya ko rashin adalci...? A ban Gare daya wani hanin ga Allah baiwa ne mata kuyi hakuri wata Rana Sai labari... Ban taba ganin Wanda baya San ci gaban nashi ba duk Duniya irin malam bahaushe ban taba ganin Mai nuna tsana da kyama ga nashi ba irin bahaushe ban taba ganin Mai nuna hassada da bakin ciki ga nashi ba irin malam bahaushe Internationally duk Duniya ban taba ganin Mai shiga personal life din mutum ba irin bahaushe ai duk abin da mutum yayi kashi yayi mah mainene yasa a Duniyar bahaushe aka fi cima mata mutumci Kuma komai mace tayi bazaa mata nasiha ba...ko a yafe mata Nan take ba.. Sai dai kaji Ana ta cece kuce Akan ta.... Wai dauka ake Hakan da ake ma mata dai dai ne to Walllahi Allah daya Kenan dayawa a cikin mu basu da adalci....? Nuna kyama da ake ga mata shi zai saka su gyara ko nuna soyayya cikin lallashi da numana''
Shidai Jarumi bai ambaci suna kowa ba..amma mun sa meyake nufi kuma mun san da su wa yakeyi
Allah yasa mu dace
Title :
Martani Saeed Nagudu Akan Korar Rahma Sadau Da Akayi A Kannywood
Description : Shahararren mawaki Saeed Nagudu yayi martani akan cece-kuce da akeyi na korar Rahma Sadau da akayi a Kannywood. ya bayyana haka ne a sh...
Rating :
5