Rahotanni sun tabbatar da cewa limamin masallacin Annabi Muhammad (SAW) da ke birnin Madina, Sheik Sarah Muhammad Al- Budair ya iso Nijeriya kuma a halin yanzu zai gabatar da nasiha a masallacin Izala da ke Banex a Babban Birnin Tarayya Abuja.
Idan ba a manta ba, a watan da ya gabata ne limamin ya yi niyyar kawo ziyara Nijeriya amma kuma daga aka janye wannan ziyara bisa wasu dalilai da ba a bayyana su ba.
Title :
Limamin Masallacin Annabi Ya Kawo Ziyara Nijeriya
Description : Rahotanni sun tabbatar da cewa limamin masallacin Annabi Muhammad (SAW) da ke birnin Madina, Sheik Sarah Muhammad Al- Budair ya iso Nijeriy...
Rating :
5