Wani kamfanin kwasar shara ne mai suna Zoom Lion Global Alliance ta rattaba hannu da gwamnatin jihar ta Kaduna kan hakan, inda gidajen yankin da talakawa suke za su dinga biyan dubu biyu, yayin da kuma gidajen yankin masu hannu da shuni za su dinga biyan naira dubu uku na kwasar sharar a kowane wata.
Title :
Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Dubu Uku Kudin Kwasar Shara A Duk Wata
Description : Wani kamfanin kwasar shara ne mai suna Zoom Lion Global Alliance ta rattaba hannu da gwamnatin jihar ta Kaduna kan hakan, inda gidajen yank...
Rating :
5