Kamfain BlackBerry sun bada sanarwar zasu dena kera Waya (Mobile Phone).
Kamfanin Na Blackberry na Ontario ya sanar da cewa ya kai karshen hadin guiwar kera waya da yayi da wani Kamfanin a kasar Indonesiya, amma ya shaida cewa zasu ci gaba da kera Manhaja.
Kamfanin Tiphone na Indonesia ne zai rika kera wayoyin Balckberry.
Hakan ya faru ne bayan shekaru fiye da Goma da Kamfanin da Blackberry yayi wajen kasancewa kamfani na farko wajen kera wayoyi.
source.. Mujalarmu
Title :
Kamfanin Blackberry Zasu Daina Kera Wayoyi
Description : Kamfain BlackBerry sun bada sanarwar zasu dena kera Waya (Mobile Phone). Kamfanin Na Blackberry na Ontario ya sanar da cewa ya kai karshen...
Rating :
5