Hukumar EFCC sun kama tsohon ministan Abuja Sanata Bala Muhammad.
Majiya tacce har yunzu haka ana tuhumar shi a ofishin hukumar inda aka zargin shi da almundana a lokacin da yakke rikke da babban birnin tarayyar najeriya.
Sanata Bala dai shinne na kusa kusa a jerin maya manyan da EFCC ke kamawa kma tana tuhuma. Daga tsoffin gwamnoni har zuwa ministoci da masu makamai kai har yan kasuwa ma. Sai ka rassa tayaya ake sammun irin wannan tarrrin a waje daya?
Title :
Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanata Bala Muhammad.
Description : Hukumar EFCC sun kama tsohon ministan Abuja Sanata Bala Muhammad. Majiya tacce har yunzu haka ana tuhumar shi a ofishin hukumar inda aka za...
Rating :
5