Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta sanar da sanya jiragen saman shugaban kasa guda biyu a kasuwa.
Jiragen wadanda suke daga cikin jirage goma da ofishin shugaban kasar ke amfani da su sun hada da Falcon 7x da Hawker 4000.
Source Rariya
Title :
Gwamnatin Tarayya Ta Sanya Jiragenta Guda Biyu A Kasuwa
Description : Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta sanar da sanya jiragen saman shugaban kasa guda biyu a kasuwa. Jiragen wadanda suke daga cikin jirage goma ...
Rating :
5