Gwamnatin jihar Sokoto ta kebe gobe Talata a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar Musulunci bayan da Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bayyana yau Litinin a matsayin ranar daya ga watan Muharram bayan Hijra 1438.
Gwamnan jihar, Aminu Tambuwal ya taya al'ummar jihar murnar shiga sabuwar shekarar inda ya neme su da su yi amfani da ranar hutun wajen yin Addu'o'in zaman lafiya ga kasa baki daya.
Title :
Gwamnatin Sokoto Ta Ba Da Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci
Description : Gwamnatin jihar Sokoto ta kebe gobe Talata a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar Musulunci bayan da Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bayyana...
Rating :
5