Sanarwar wadda ke dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jihar, Mista Rufus Bature, ya kara da cewa gwamna Lalong ya yanke hukuncin hakan ne domin wanzar da zaman lafiya a fadin jigar ta Filato.
Title :
Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
Description : Sanarwar wadda ke dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jihar, Mista Rufus Bature, ya kara da cewa gwamna Lalong ya yanke hukuncin hakan ne...
Rating :
5