Zaka ga Abubuwa kala kala a duniyar nan na Nishadantar wa da kuma Tausaya, a Yau kuma wata ce ta jefar da :dan cikinta da ta dauki cikinsa har tsahon wata tara akan titi cikin bakar leda. Wannan abu dame yayi kama dan da baisan komi ba, baida laifin komi. Allah yasa mu dace ameen.
Me zaku ce dan gane da wannan rashin imanin?
Title :
Graphic Photos :Ta Jefar Da Jaririn Ta A Cikin Bakar Leda A Kan Titi
Description : Zaka ga Abubuwa kala kala a duniyar nan na Nishadantar wa da kuma Tausaya, a Yau kuma wata ce ta jefar da :dan cikinta da ta dauki cikinsa h...
Rating :
5