Tsohon ministan jiragen sama, Femi Fani Kayode ya yanke jiki ya fadi a komar hukumar EFCC dake Abuja a ranar Asabar din da ta gabata, kamar yadda tsohon dogarinsa, Jude Ndukwe ya bayyanawa manema labarai a jiya Litinin.
Jude ya kara da cewa ba dan daukin gaggawar da jami'an lafiya na hukumar suka kawowa Fani Kayode ba, da labari ya sha bamban.
Title :
Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar EFCC
Description : Tsohon ministan jiragen sama, Femi Fani Kayode ya yanke jiki ya fadi a komar hukumar EFCC dake Abuja a ranar Asabar din da ta gabata, kamar...
Rating :
5