An karɓo daga abu Huraira R.A ya ce manzon Allah (SAW ) ya ce:
"MAFI FALALAR AZUMI BAYAN RAMADANA SHINE WATAN ALLAH MUHARRAM,KUMA MAFI FALALAR SALLAH BAYAN NA FARILLAH ITACE SALLAR DARE" {Muslim}
2.An karɓo daga dan abbas R.A ya ce lallai manzon Allah(SAW) yayi azumin Aashura,kuma yayi umurni da haka. {Buhari da Muslim}
3.An karɓo daga abu ƙatada R.A yace lallai an tambaye annabi akan azumin Aashura sai yace "ai yana kankare zunubin shekarar data wuce" {Muslim}
4.An karɓo daga dan abbas R.A yace manzon Allah SAW yace "lailai idan wata shekara ta zagayo zan azumce tashu'ah {Muslim}
Wadannan kwanaki biyu sun kama yau Litinin da kuma gobe Talata da fatan Allah Ya ba mu ikon yin wannan Azumin.
Title :
Falalar Azumin Ashura Da Tasu'ah
Description : An karɓo daga abu Huraira R.A ya ce manzon Allah (SAW ) ya ce: "MAFI FALALAR AZUMI BAYAN RAMADANA SHINE WATAN ALLAH MUHARRAM,KUMA MAF...
Rating :
5