Sakamakon mutuwar tsohon mai shari'a, gwamnatin tarayya ta sake cika hannu da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako da dansa Abdulaziz Nyako, inda ta mika su babban kotun tarayya.
An kama Nyako da dansa ne tare da Sanata mai wakiltar Adamawa ta tsakiya, Zulkifikk Abba da Abubakar Aliyu da wasu mutane biyar bisa tuhumar su da laifi 37 ciki har da zargin yin babakere da dala bilyan 29 na jihar Adamawa.
Title :
EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
Description : Sakamakon mutuwar tsohon mai shari'a, gwamnatin tarayya ta sake cika hannu da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako da dansa Abd...
Rating :
5