Daga Shafin (Film Hausa Media) (Tauraruwa) Na Instagram
“Sabuwar badakalar bidiyon jarumar fina finai Rahama Sadau da mawaki Classiq da aka fitar da ya nuna jarumar ta na rungume rungume da shafe shafe da classiq din abun takaici ne, abun kunya kuma bai zo da mamaki ba.
Lallai ne jarumar ta zabi bangaren da za ta yi wakar rungume rungume ko fim.
Wajibi ne akan hukumomin kannywood Su yi binciken gaggawa akan al’amarin Su kuma dauki matakin da ya dace”. A cewar Mujallar Tauraruwa
kalin bidiyo classiq da rahama sadau https://youtu.be/-n-iyWWBgh4
source hausa24.com
Title :
Dole A Dakatar Da Rahma Sadau – Mujallar Tauraruwa (Film Hausa Media)
Description : Daga Shafin (Film Hausa Media) (Tauraruwa) Na Instagram “Sabuwar badakalar bidiyon jarumar fina finai Rahama Sadau da mawaki Classiq da ak...
Rating :
5