Rahotanni sun nuna cewa Shugaban Muhammadu Buhari ya aika sunayen Alkalai biyu, Mai Shari’a Sidi Bage dan jihar Nassarawa da kuma Paul Jauro daga Taraba zuwa Majalisar Dattijai domin tabbatar da su a matsayin Alkalan Kotun Koli.
Hakan ya biyo bayan cafke wasu alkalan kotun da ake zargi da laifin rashawa.
Title :
Buhari Ya Zabi Sabbin Alkalan Kotun Koli
Description : Rahotanni sun nuna cewa Shugaban Muhammadu Buhari ya aika sunayen Alkalai biyu, Mai Shari’a Sidi Bage dan jihar Nassarawa da kuma Paul Ja...
Rating :
5