Shugaba Muhammad Buhari ya sake jinjinawa tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan bisa rawar da ya taka a zaben 2015 inda ya amince da sakamakon zaben, matakin da ya kunyata masu yi wa Nijeriya mugun fata na afkawa cikin rikicin siyasa.
Shugaban ya yi wannan yabon ne a lokacin da ya karbi kambun jarumin shekara wanda kamfanin buga jaridun Leadership ya bashi tare da tsohon Shugaban da kuma tsohon Shugaban hukumar zabe, Farfesa Attahiru Jega.
Title :
Buhari Ya Sake Jinjinawa Jonathan
Description : Shugaba Muhammad Buhari ya sake jinjinawa tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan bisa rawar da ya taka a zaben 2015 inda ya amince da saka...
Rating :
5