Masu Cewa Buhari Ya Je Kasar Jamus Ne Domin Duba Lafiyarsa Sun Yi Karya, Inji Gwamna Rochas
Bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyarar kwanaki uku kasar ta Jamus, wasu al'ummar Nijeriya musamman 'yan jam'iyyar adawa sun yi zargin cewa shugaban ya je Jamus din ne domin a duba lafiyarsa amma sai aka fake da ya je ziyara.
Title :
Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - Gwamna Rochas
Description : Masu Cewa Buhari Ya Je Kasar Jamus Ne Domin Duba Lafiyarsa Sun Yi Karya, Inji Gwamna Rochas Bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara...
Rating :
5