Fitaccen jarumi Kannywood Adam A Zango yayi martani akan wani rubuta da shafin bbchausa sukayi akan sa a yanda suke cewa wai yace AIKINSA YAFI NA MASU DIGIRI.. shi dai yayi martani ne ta shafin sa na instagram.. Ga bayanin sa daga kasa
BANA YIN TUFKA DAGA BAYA INYI WARWARA AKAN GASKIYATA.
@BBCHausa bakuyi min adalaci ba. Kamata yayi ku rubuta cewa Adam A. Zango ya caccaki wani dan boko wanda yayi masa gorin ilimi. Don da wani nakeyi wanda ya zageni akan banyi nisa a ilimin boko ba. Ni kuma na maida masa martani a instagram page dina. AMMA NI BAN ZAGI YAN BOKO BA. NA DAI MAYAR DA MARTANI GA WANI WANDA BAN FADI SUNANSHI BA. DUK DAN BOKON DA YAJI HAUSHINA AKAN RUBUTUN DA BBC SUKAYI YAYI HAKURI
Title :
BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
Description : Fitaccen jarumi Kannywood Adam A Zango yayi martani akan wani rubuta da shafin bbchausa sukayi akan sa a yanda suke cewa wai yace AIKINSA ...
Rating :
5