Shugaba Muhammad Buhari ya yi ikirarin cewa ba zai daina zargin tsoffin shugabannin kasa da suka gabace shi wadanda suka hada da Jonathan da Obasonjo kan cewa su ne suka Jefa Nijeriya cikin halin da ta tsinci kanta a yau ba.
Shugaban Ya ci gaba da cewa ana zarginsa da bayar da uzuri kan rashin cika alkawurran da ya dauka a lokacin neman kuri'a alhali ba a fahinci yadda ya karbi mulkin kasar nan ba a wani mawuyacin yanayi na rashin kudi da aiwatar da muhimman ayyukan raya kasa.
Rariya
Title :
Ba Zan Daina Zargin Jonathan Da Obasonjo. Kan Lalata Nijeriya ba - Buhari
Description : Shugaba Muhammad Buhari ya yi ikirarin cewa ba zai daina zargin tsoffin shugabannin kasa da suka gabace shi wadanda suka hada da Jonathan ...
Rating :
5