Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya ce ba zai binciki tsohon gwamnan jihar Rabiu Musa Kwankwaso ba duk da wadansu suna ganin akwai inda akayi tabargaza a lokacin na sa.
Ganduje ya ce maimakon hakan, gwamnatinsa za ta dora ne akan inda ya tsaya.
Ganduje ya fadi hakanne a garin Sokoto inda yayan jam'iyyar APC reshen jihar Kano ke gudanar da taron wayar da kan juna na kwana uku.
Premium Times Hausa
Title :
Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
Description : Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya ce ba zai binciki tsohon gwamnan jihar Rabiu Musa Kwankwaso ba duk da wadansu suna ganin akwai inda...
Rating :
5