Hukumar NYSC ta karya ta rade-radin da ake ta yadawa wai hukumar ta rage kudin alawus din dalibai masu bautar kasa da Kashi 25 bisa 100.
Hukumar tace alawus din na nan a 19,800 din shi kamar yadda yake.
Premium Times
Title :
Ba A Rage Kudin Alawus Din Dalibai Masu Bautar Kasa Ba - Hukumar NYSC
Description : Hukumar NYSC ta karya ta rade-radin da ake ta yadawa wai hukumar ta rage kudin alawus din dalibai masu bautar kasa da Kashi 25 bisa 100. H...
Rating :
5