'Yar shugaban kasa Hadiza Buhari kuma Shugaba a kungiyar AFRISEI ta ce kungiyar su ba ta bukatar Oby Ezekwesili na kungiyar BBOG domin taimaka ma 'yan matan Chibok da Boko Haram suka sako makon da ya wuce.
Hadiza ta ce kungiyar BBOG da bam na su AFRISEI da bam.
Oby ta ce babu ruwan ta da gidauniyar da su Hadiza suka kafa sannan babu ruwan kungiyarta na BBOG.
Hakanne ya sa Hadiza ta maida mata martani cewa su kungiyar su da gidauniyar na taimako ne ba don su azurta kansu.
Me za ku ce akan hakan?
Premium Times Hausa
Title :
Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiza Buhari
Description : 'Yar shugaban kasa Hadiza Buhari kuma Shugaba a kungiyar AFRISEI ta ce kungiyar su ba ta bukatar Oby Ezekwesili na kungiyar BBOG domin ...
Rating :
5