ANYI SAURIN YANKE WA MULKIN BUHARI HUKUNCI, SHEKARA 16 DA KUMA SHEKARA DAYA 1 DA WATANNI.
1. Jam'iyyar PDP ta tarar da shinkafa N2500 a 1999, amma kafin su sauka seda ta koma N11,000.
2. Jam'iyyar PDP ta tarar da Dala N20 a 1999, amma kafin ta sauka seda ta koma N220.
3. Jam'iyyar PDP ta tarar da farashin Man-fetur nera N11 a 1999 kafin su sauka seda ya koma N87.
4. PDP ta tarar da jakar siminti Dari hudu N400, amma lokacin data sauka nera Dubu biyu N2000 yake.
5. PDP ta karbi mulki Gwangwanin Madara yana nera N15 a shekarar 1999 am zuwa 2015 ya koma nera dari.
6. PDP kungiyar OPC kawai suka tarar a 1999 amma da zasu tafi Sun bar Niger Delta Avengers, MASSOB, IPOB, BAKKASI kai harma da Boko Haram.
7. PDP a sun karbi mulki a 1999 Zabe cikin sauki, amma kafin su sauka sun bar mu da dangwalen akwatuna, raba shinkafa, siyasar sarasuka, da sace-sace.
Mizanin hankali
source Proudly Hausa
Title :
Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
Description : ANYI SAURIN YANKE WA MULKIN BUHARI HUKUNCI, SHEKARA 16 DA KUMA SHEKARA DAYA 1 DA WATANNI. 1. Jam'iyyar PDP ta tarar da shinkafa N2500 a...
Rating :
5