Kotu a jihar Kaduna ta yanke ma wani matashi dan shekara 25 hukuncin kisa ta hanyar rataya.
Matashin mai suna Hassan Adamu, ya kashe wani saurayi mai suna Shamsuddeen Adamu a unguwan Tudun Jukun da ke garin Zaria.
Kotu ta kama Hassan Adamu da laifin Caka ma Shamsuddeen wuka har sau uku inda yayi sanadiyyar mutuwarsa.
Allah ya kara kiyayewa Amin.
Me za kuce akan hakan?
Premium Times Hausa
Title :
Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
Description : Kotu a jihar Kaduna ta yanke ma wani matashi dan shekara 25 hukuncin kisa ta hanyar rataya. Matashin mai suna Hassan Adamu, ya kashe wani ...
Rating :
5