An sako Uwargidan Shugaban Babban Bankin Nijeriya, Misis Margaret Emefiele bayan da wasu da ba a san ko su wane ne ba suka yi garkuwa da ita tun a ranar Alhamis.
Wata majiya daga rundunar ‘yan sanda ta nuna cewa an sako matar ce tare da wasu mata uku da kuma direbansu da misalin karfe daya na dare.
Title :
An sako Uwargidan Shugaban Babban Bankin Nijeriya – Misis Margaret Emefiele
Description : An sako Uwargidan Shugaban Babban Bankin Nijeriya, Misis Margaret Emefiele bayan da wasu da ba a san ko su wane ne ba suka yi garkuwa da it...
Rating :
5