Alhamdulillah!!! An sako su malam Muhammad lawal Maidoki, shugaban kungiyoyin Da'awa na Kasa(DCCN). Muna godiya ga Allah kan amsar addu'o'in mu.Tabbas bayan wuya, sai dadi, komai ke da farko ya na da karshe.
source sarauniya
Title :
An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
Description : Alhamdulillah!!! An sako su malam Muhammad lawal Maidoki, shugaban kungiyoyin Da'awa na Kasa(DCCN). Muna godiya ga Allah kan amsar addu...
Rating :
5