Rahotannin da ke zuwa mana da sanyin safiyar nan na nuni da cewa a cikin daren jiya ne da misalin karfe biyu na dare wasu ’yan bindiga suka dira gidan Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Anka ta jihar Zamfara, Hon. Yahuza Ibrahim Wuya a gidansa da ke Wuya, inda suka yi awon gaba da shi, wanda kuma ya har zuwa kammala wannan rahoto ba a samu labarin inda yake ba.
Title :
An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
Description : Rahotannin da ke zuwa mana da sanyin safiyar nan na nuni da cewa a cikin daren jiya ne da misalin karfe biyu na dare wasu ’yan bindiga suka ...
Rating :
5