Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta maka mabiya Shi'a guda 78 a kotun majestiri dake Kano a jiya Alhamis.
An karkasa 'yan shi'an ne a kotuna uku na Majestiri dake fadin jihar, kan tuhumar da ake yi musu na tada zaune tsaye da yin dandazon da ya saba doka.
Rariya
Title :
An Maka Mabiya Shi'a 78 A Kotun Jihar Kano
Description : Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta maka mabiya Shi'a guda 78 a kotun majestiri dake Kano a jiya Alhamis. An karkasa 'yan shi...
Rating :
5