A daren jiya Juma'a ne wasu mutane da har zuwa yanzu ba a san ko su wanene ba suka harbe wani mutum yana cikin motarsa kirar (Honda EOD) a daidai kwanar kamfanin Fast Agro dake Unguwar Sharada cikin birnin Kano.
Tuni dai rundunar 'Yan sanda dake Sharada suka dauki gawar mutumin bayan da aka tabbatar da cewa yana tuki ne tare da matarsa.
Saidai rahotanni sun nuna cewa matar ta tsare bayan aukuwar lamarin.
Title :
An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
Description : A daren jiya Juma'a ne wasu mutane da har zuwa yanzu ba a san ko su wanene ba suka harbe wani mutum yana cikin motarsa kirar (Honda EOD...
Rating :
5