Wannan Jarumin hip hop din na garin Jos wanda Vidiyan shi ta janyo ce in ce a industri na Kannywood sannan har ta kai ga korar Jaruma Rahama Sadau de yayi magana.
A maganar shi ta farko tun faruwar al’amarin ClassiQ yacce Allah Da Annabi ya rokki Rahama da ta fito a cikin vidiyan wakar shi kuma yayi hakkan ne domin ita Jaruma ce me masoya da yawa.
ClassiQ yacce a yunzu hakka de baya cikin hayyacinshi domin yana gani kamar shi ne sanadiyyar kashewa Rahamar sana’arta.
Ita ma Rahaman de ta ba da hakuri a wata sanarwa da ta yi sannan a wata hira da tayi amman ba a sanni ba ko masu hannu da shunni a cikin Kannywood din zasu karbi tuban ta
knotted hausa
Title :
Allah Da Annabi Na Rokki Rahama Sadau Da Ta Fito A Bidiyo Na - ClassiQ
Description : Wannan Jarumin hip hop din na garin Jos wanda Vidiyan shi ta janyo ce in ce a industri na Kannywood sannan har ta kai ga korar Jaruma Rahama...
Rating :
5